Daga Aisha Salisu Ishaq
Majalisar zartaswar Najeriya ta Amince da Biliyan 159 don ayyukan raya ababen more rayuwa a Abuja.
Alfijir labarai ta rawaito Mariya Bunkure, Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya, ta bayyana cewa Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta amince da zuba jarin Naira Biliyan 159.5 domin gudanar da wasu muhimman ayyuka guda biyar. WaÉ—annan tsare-tsare an tsara su ne domin inganta hanyoyin sadarwa da hanyoyin sufuri a duk fadin Abuja, Babban birnin tarayya.
Bunkure ya bayyana cewa wani gagarumin shirin da ya samu amincewa shi ne na samar da tashar bas a Mabushi. An bayar da wannan aikin ga Setraco Nigeria Limited akan kudi naira biliyan 30.97.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ