Makarantar Fatima Sharif School Of Media And Journalism Ta sake bada damar ɗaukan dalibai masu sha awar aikin jarida

IMG 20250510 WA0017

Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto katafariyar makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM

Makarantar FATIMA SHARIF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM ta fara daukan Sababbin dalibai karo na  14 

Makarantar ta kware  wajan koyar da aikin RADIO 📻 cikin sauki inda za’a koya maka abubuwa kamar haka

1)-Computer Basic

2)-Production

3)-News and Report

4)-Jingle/Advert

5)-Sound recording  and editing

Dalibi zai yi karatu na tsahon wata 3 ne,  daga nan sai a tura shi gidan Radio domin yin training na tsahon wata 3 domin karin gogewa.

Domin karin bayani zaku iya tuntubarmu ta Wannan number

07019200017
08163641564
08033132660

Email address fatimasharifconsultancy@gmail.com
Ko kuma a samemu a makarantar dake Dorayi Chiranchi dau ra da Rufaidah drinks kano

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *