Makarantar Koyon Aikin Lafiya Ta Cognate Ta Fara Siyar Da Foam Din Ɗaukar Sabbin Dalibai Tare Da Bada Scholarship Ga Na Farko

IMG 130800 08226 1770552493761

Katafariyar Makarantar Koyon aikin Lafiya ta COGNATE COMMUNITY COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY

e ta fara siyar da form din daukar sabbin Dalibai, domin cigaba da ɗaukar darasi.

Hukumar gudanarwar Makarantar ta shirya bada tallafin Karatu kyauta (Schorship) ga mutum 10 wadanda suka cika sharudda ta hanyar jarrabawa da za’a gudanar.

Darrusan da makarantar ke gudanarwa sun haɗa da:

Community Health (CHEW & JCHEW)

Environmental and Public Health

Medical Laboratory Technician

Pharmacy Technician

Reproductive Health XRAY and Imaging

Technology Remedial Studies

Maza-maza ku garzaya domin siyen form a harabar Makarantar dake Dorayi, Chiranchi Sheikh Jafar road Kano.

Ko ku kira wannan lambar domin samun karin bayani 07066256657/

08160006769/

08067272002,

E-mail: cognate2020@gmail.com

Website: www.cognate.edu.ng

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *