Malam Lawal Abubakar ya bayyana a gaban Kwamitin Shura na Kano inda ya yi bayani game da kalaman da ya ambata inda wasu suke zargin shi da ɓatanci ga Ma’aiki SAW.
Triumph ya gode wa kwamitin Shura na Kano tare da alkawarin gyara dukkannin wa’azin sa biyo bayan nasiha da suka masa kan amfani da kalamai masu kyau game da Annabi Muhammadu S.A.W.
Malam yayi wannan furuci ne yayin zaman tattaunawa da kwamitin Shura da Gwamnatin jihar Kano ta kafa domin tattaunawa da Malamin, biyo bayan korafin da aka yi kan salon wa’azinsa.
Taron ya gudana ne a ofishin hukumar DSS da ke Kano.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t