Labari Mai Dadin ji
Matashiya Zainab da aka taba zarga tare da yanke wa hukuncin kisa a kasar Saudiyya bisa zargin ta da safarar miyagun kwayoyi, ta zama jami’ar Hukumar NDLEA.
Mun samu wannan labarin ne daga Jaridar Aminiya, sauran bayanai zasu biyo baya.
Ku dai ku kasance damu a kowane lokaci a Facebook, ko Youtube Channel Mai suna Best Seller Channel
Slide Up