Matatar Mai Ta Dangote Ta Sauya Ranar Fara Aikin Samar Da Man Fetur

FB IMG 1718101207558

Shugaban kamfanin Dangote kuma shugaban matatar man, Aliko Dangote, ya tabbatar da sanarwar game da sabon ranar da za a fara samar da dala biliyan 20 da ke Legas a wata Ganawa da manema labarai a Jiya Litinin.

Alfijir labarai ta ruwaito Dangote ya bayyana cewa sauya ranar ya biyo bayan dan jinkiri da aka samu, wanda ya kai ga sauya shekar daga watan Yuni da aka tsara tun farko zuwa tsakiyar watan Yuli.

Yace, β€œMun Ι—an samu jinkiri, Amma Man Fetur zai fara fitowa daga Ranar 10 zuwa 15 ga watan Yuli. Amma muna so mu ajiye shi a cikin tanki don tabbatar da cewa ya daidaita. Don haka nan da mako na uku na Yuli, za mu iya fitowa mu kai shi kasuwa.”

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *