Zawaj Africa manhaja ce da babu irin ta, wajen haɗin aure bisa tsari tsaftatacce kuma tacecce, wanda yan kishin musulunci da al’adun Hausa suka yi fafutuka har Allah ya tabbatar da ita.
Zawaj Africa ta zo da tsarin maza masu neman matan aure haka mata ma masu neman aure ba tare da wasa ba. An fito da sabbin tsarukan da idan ma wasa ko yaudara ce ta kawoka! Da izinin Allah ba za kayi tasiri a nan ba.
Mun ware tsarin shekaru da jihohi da yaruka dai dai da bukatun ku, don haka muke maraba da ku a kowane lokaci.
Ga masu buƙatar shiga cikin tsarin kai tsaye, zasu iya ziyartar Play Store domin sauke manhajar mu yanzu yanzu ta wannan adireshi.
https://play.google.com/store/apps/details?id=app.zawajafrica.online
Ko kuma ku ziyarci dandalin mu na yanar Gizo a
https://zawajafrica.online/login
Kuna da damar tattaunawa damu a WhatsApp domin karin bayani akan abinda baku gane ba ta wannan lambar +234 703 772 7643
Hakazalika zaku iya kallon yadda muke bayyana wasu tsare-tsaren mu ta kan YouTube a wannan adireshi
Babban fatan mu a nan shi ne, haɗa sunnar Annabin mu Sallahu Alaihi Wasallama, Allah yasa sun wanda ya shigo cikin tsarin ya samu biyan buƙatarsa Ameen
Muna da ya’yan Talakawa, Masu kuɗi da Yan Sarauta, muna da yan Najeriya da sauran ƙasashen Afrika, haka kuma muna da Larabawa da turawa sai abin da yayi daidai da bukatar ku



Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t