Mutumin Da Ya Zana Tutar Najeriya Ya Rigamu Gidan Gaskiya

Mutumin da ya zana tutar Najeriya, Taiwo Akinkunmi ya mutu ya na da shekaru 87 a duniya.

Gabanin Najeriya ta samu ‘yancin kanta daga turawan Burtaniya, aka fidda sanarwar gasar zana tutar kasar.

Wanda Akinkumi ya samu nasara bayan tantance dubban zanuka na wadanda suka shiga gasar.

A ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 da Najeriya ta samu ‘yancin kanta aka daga tutar da Taiwo Akinkunmi ya kirkira wato mai launin Kore da Fari da Kore.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

One Reply to “Mutumin Da Ya Zana Tutar Najeriya Ya Rigamu Gidan Gaskiya”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *