NLC Da TUC Sun Caccaki Gwamnoni Kan Mafi Ƙarancin Albashi Na Dubu Suttin N60,000

FB IMG 1717367892511

Ƙungiyoyin kwadago NLC da TUC sun caccaki gwamnonin jihohi 36 bisa cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ba.

Alfijir labarai ta rawaito shugabannin kwadagon biyu sun bayyana iƙirarin da gwamnonin suka yi a matsayin mugunta, tare da yin kira gare su da su sake tunani kafin “hadarin da ke gaba ya baiyana”.

Idan zaku tuna cewa gwamnonin ta hannun daraktan yada labarai da hulda da jama’a na kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), Hajiya Halimah Salihu Ahmed, ta bayyana cewa ba za su iya biyan N60,000 da gwamnatin tarayya ta gabatar ba

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *