Rundunar Yan Sandan sun soke hawan sallah a kano a bana

FB IMG 1743166084488

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah

Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a shafinsa na Facebook.

Matakin na zuwa ne kwana guda bayan da Sarki Aminu ya soke hawan da ya tsara ya yi, yayin da gwamnatin Kano ta umurci Sarki Sanusi ya gudanar da bikin al‘adar da ke tara dubban jama’a a cikin Kano

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *