Sakon Alh Dahiru Rabi’u Shugaban  kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd. Na Taya Gwamna Abba Murnar Fita Daga NNPP

IMG 163749 24126 1769269082176

Ni Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban  kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.A madadi na da iyalina, da ‘yan uwana, da manyanmu, da abokan arzikina, da sauran dimbun magoya bayana maza da mata, muna taya mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar ficewa daga jam’iyar NNPP, da fatan mai girma Gwamnan zai shigo jamiyarmu ta APC.

Muna taya ka murnar samun ‘yanci tare da jaddada goyon bayanmu a gare ka  domin samun masalahar al’ummar jihar Kano baki daya.

Wannan sako ne daga Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban  kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *