Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya bayar da tallafin karatu na sama da naira miliyan 30 ga wasu dalibai 20 ƴan jihar Kano da ke karatun aikin shari’a domin karfafa musu gwiwa.
Da yake mika sakon godiya guda daga cikin iyayen daliɓan da suka amfana da tallafin karatun, Abdullahi Garba, shugaban kungiyar Barau Kawai ta jihar Kano.
Ya ce babu abinda za su yiwa mai martaba sarkin face addu’ar Allah ya kula da rayuwarsa.
Kungiyar Barau Kawai ta mika sakon godiya da jinjina bisa wannan kokarin da sarkin Kano ya gada a wajen mahaifinsa kuma yake yi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t