Saudiyya Ta Yi Allah Wadai Da Kalaman Batancin Ga Annabi S A W Sa Wani Shugaba. India Yayi

Alfijr

Alfijr ta rawaito Saudiyya ta yi Allah wadai da kalaman kakakin jam’iyyar Bharatiya Janata mai mulki ta Indiya na Batanci ga Annabi Muhammad (SAW).

Mai Girma Shugaban Masallatan Harami Biyu Sheikh Abdur Rahman As Sudais cikin kakkausan harshe yayi Allah wadai da kalaman batanci ga Manzon Allah SAW da kakakin jam’iyyar Bhartiya Janta ta Indiya ya yi.

Kamar yadda Haramain ta wallafa