Mawaƙin yabo Shehi Mai Tajul’izzi da lauyansa Abba Hikima sun amsa gayyatar Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, yayin da Usman Mai Dubun Isa ya yi watsi da gayyatar hukumar.
Wannan na zuwa ne biyo bayan gayyatar su da hukumar ta yi sakamakon zargin shirya mukabala tsakanin su ba bisa ka’ida ba.
Sai dai lauyan Tajul’izzi, Abba Hikima, ya shaidawa shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha cewar hukumar bata da hurumin gayyatar mawakan ko tuhumar su da aikata laifi wajen shirya mukabala.
cikakken bayani na nan tafe….
Nasara Radio
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t