Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Shirin Bunkasa Tattalin Arziki Na Farar Daya

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi.

Alfijir Labarai ta rawaito da yake jawabi a wurin taron, shugaban ya ce shirin ba wai kawai wata manufa ba ce, a’a, magana ce mai kakkausar murya da ke nuna aniyar gwamnati na ci gaba, da wadata, da kuma jin dadin kowane dan Najeriya.

Ya ce a ko da yaushe ya yi imani da irin dimbin karfin da Najeriya ke da shi, yana mai cewa ‘yan kasar mutane ne da Allah ya albarkace su da juriya, da kirkire-kirkire, da kuma ruhin kasuwanci mara ja baya.

Sai dai shugaban ya nuna rashin jin dadinsa ganin cewa an dade ana taimakon ci gaban tattalin arziki sakamakon sarkakiyar da ke tattare da tsarin kasuwanci na kasar.

RN

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

One Reply to “Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Shirin Bunkasa Tattalin Arziki Na Farar Daya”

  1. Muna son ganin sassauci daga dubin wahala da yan Nigeria suka dade suna dandana, kuma gwamnati na jan kafa wajen ganin wahalar tazo karshe.
    Dangane da tsadar rayuwa a bude boda ko a bude wuraren sayar da kayan masarufi masu sauki tunda yan kasuwa sunki su bada hadin kai dan kawo karshen musifar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *