Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba a matsayin shugabar hukumar ilimin bai-ɗaya ta ƙasa.
Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasa ne ya baiyana hakan a wata sanarwa a yau Talata.
Ya ce Aisha Garba na da ƙwarewa a harkar ilimi tsawon sama da shekaru 24, inda ta yi aiki da kashe irin su Kenya, Ghana, Somalia fa Amurka da ma Burtaniya.
Ya ce kwarewar ta, musamman wajen aiki da ƙungiyoyin ci gaban dan’adam ta fannin ilimi a fadin duniya zai taimaka ainun wajen ci gaban UBEC.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj