Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47.
Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen inganta alakar Najeriya da Amurka, musamman ganin irin kalubale da damammaki da yanayin duniya ke nunawa a yau.
“Tare, za mu iya inganta hadin gwiwar tattalin arziki, inganta zaman lafiya, da magance kalubalen duniya da suka shafi ‘yan kasarmu,” in ji shugaba Tinubu
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj