Ta’addanci: Gwamna Abba ya baiwa jami’an tsaro umarnin murkushe ƴan daba a jihar Kano

FB IMG 1779200965942

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya umarci jami’an tsaro da su murkushe ƴan daba dake addabar cikin birnin Kano tare da magance ƴan fashin daji dake shigowa jihar ta kan iyakokin Katsina.

Kwamishinan ƴans andan Kano, CP Ibrahim Bakori ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai bayan taron gaggawa na majalisar tsaron jihar Kano.

Kwamishinan ƴansandan ya ce al’ummar Kano za su fara ganin sauyi nan da kwanaki uku game da matsalar tsaron dake addabar jihar.

Muna addu’ar Allah ya zaunar mana jihohinmu da ƙasar mu lafiya Ameen ameen

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *