Kotu, Labarai Kotu ta aikewa Abdullahi Abbas da Faizu Alfindiki sammaci bisa zargin ɓatanci ga gwamnan Kano Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025 Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke kasuwa, ƙarƙashin Mai Shari’a Abdu Abdullahi Waiya, ta aike da sammaci ga shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas, …