Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sallami Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Malam Jalal Arabi. Alfijir labarai ta ruwaito sallamar …
Tag: NAHCON
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar EFCC ta tsare shugaban hukumar Hajji ta Kasa, Malam Jalal Arabi da sakataren hukumar Abdullahi Kontagora sakamakon zarginsu da almundahana …
Hukumar Yaki da Ayyukan Cin hanci da Dangoginsu, ICPC, ta tabbatar da cewa ta na bincikar hukumar Aikin Alhazai ta Ƙasa, NAHCON kan tallafin Naira …
Hukumar alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da cikakken kuɗin aikin Hajjin 2024. Alfijir labarai ta rawaito a baya dai hukumar ta sanar da cewa …
Alfijr ta rawaito hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta baiwa Jihar Kano gurbin alhazai dubu 5902 domin zuwa aikin Hajjin bana, 2023. Muhammad Abba Dambatta …