EFCC, Labarai Tsalle Ɗaya: An kama mata da mijinta wadanda suke damfara da sunan matar gwamnan Katsina Posted onMarch 14, 2025March 14, 2025 Mata da mijin na amfani da sunan matar gwamnan Katsina wajen damfara masu canjin kuɗi. Hukumar EFCC ta kama wata mata da mijinta bisa zargin …