Za ayi Jana’iza karfe 10 na safe gobe idan Allah ya kai mu a filin Babban Daki Gwangwazo cikin birnin Kano insha Allah. Hajiya Surayya …

Allah ya yiwa Haj.Suraiya Aminu (Sai Mama) rasuwa sakamakon hatsarin mota da tayi. Allah yajikanta, Allah ya gafarta mata, Allah yafe mata kusakurenta, Allah yasanya …