Za ayi Jana’iza karfe 10 na safe gobe idan Allah ya kai mu a filin Babban Daki Gwangwazo cikin birnin Kano insha Allah.
Hajiya Surayya Aminu (Sai Mama) ta rasu ne sakamakon haÉ—arin mota da ta yi a hanyarta ta zuwa jihar Ondo
Kafin rasuwarta itace babbar mai bawa shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje shawara ta musamman.
Kuma itace tsohuwar mai bada shawara akan kungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars
Allah ya gafarta mata Allah ya kyautata namu zuwan Ameen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj