Ƙungiyoyin ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) sun janye yajin aikin da suka shiga bayan cimma yarjejeniya da shugabancin kamfanin. Yarjejeniyar ta samu …
Ƙungiyoyin ma’aikatan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano (KEDCO) sun janye yajin aikin da suka shiga bayan cimma yarjejeniya da shugabancin kamfanin. Yarjejeniyar ta samu …
Kotun Kwadago ta Ƙasa da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin-gadi da ke hana mambobin ƙungiyar likitocin masu neman kwarewa ta Najeriya (NARD) shiga …
Haɗakar ƙungiyoyin ma’aikatan ɓangaren lafiya, JOHESU, ta fara yajin aikin ƙasa baki ɗaya a yau, Asabar 15 ga Nuwamba. Kungiyar ta ce gwamnati ta gaza …
Shugabancin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta umurci dukkan rassanta a fadin kasar da su fara yajin aikin gargadi na makonni biyu daga ranar …