Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …
Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …
Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …
Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun yi dafifi zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura, mahaifar sa a jihar Katsina. ‘Yan zanga-zangar da …
A yayin gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano,an girke Jami’an tsaro a wasu Manyan Kasuwanni dake kantin kwarai da ta Sabon gari. An baza …
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin kutsawa cikin wani shago da ke kan titin gidan Zoo a …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …
Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …
A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a gobe Alhamis kan matsin tattalin arziki, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio yayi shagube ga masu shirya zanga …
Wasu ƙungiyoyi da ke shirin jagorantar zanga-zanga a Najeriya, sun fito sun bayyana kansu a wani taro da suka gudanar a jihar Kano a ranar …
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International ta yi gargaɗin cewa yin barazana ga masu shirin gudanar da zanga-zanga ba tsari ba ne na dimokuraɗiyya. …