Shugaba Tinubu ya amince da nadin mutane 8 a matsayin shugabannin hukumomin dake karkashin ma’aikatan yada labarai da wayar da kan al’umma ta kasa.
Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Shugaban kasa Ajuri Ngelale ya sanyawa hannu kuma aka rabawa manema labarai.
Ga sunayensu nan :
(1) National Orientation Agency (NOA) — Director-General / CEO — Mr. Lanre Issa-Onilu
(2) Nigerian Television Authority (NTA) — Director-General / CEO — Mr. Salihu Abdulhamid Dembos
(3) Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN) — Director-General / CEO — Dr. Muhammed Bulama
(4) National Broadcasting Commission (NBC) — Director-General / CEO — Mr. Charles Ebuebu
(5) Voice of Nigeria (VON) — Director-General / CEO — Mr. Jibrin Baba Ndace
(6) Advertising Regulatory Council of Nigeria (ARCON) — Director-General / CEO — Dr. Lekan Fadolapo
(7) News Agency of Nigeria (NAN) — Managing Director / CEO — Mr. Ali Muhammed Ali
(8) Nigerian Press Council (NPC) — Executive Secretary / CEO — Mr. Dili Ezughah
Shugaban ya bukace su da su gudanar da aiki tukuru don sauke nayin da aka dora musu ta hanyar inganta ma’aikatunsu da walwalar ma’aikatan su.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo