Amadadin iyalan Dr. Abdullahi Umar Ganduje PhD.CON shugaban hukumar tashi da sauka na jiragen sama
(FAAN)
Na Gayyatar yan’uwa da masoya da kuma abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa
Aisha Hussaini Umar Ganduje
Da Angonta
Muhammad Muhammad Haske
Za’a gudanar da wannan aure mai albarka ranar juma’a 3rd ga watan Afrilu 2026, bayan idar da sallar juma’a karfe 2 na rana, a Masallacin Juma’a na Murtala, dake cikin birnin Kano.
Allah ya bada ikon zuwa ameen summa ameen
Wannan sakon goron gayyata ne da kowa da kowa daga uban amarya Alh Hussaini Umar Ganduje.
Wanda bai sami damar halarta ba to a saka amarya da angonta a cikin addu’a.
Alfijir labarai na taya ango da amarya murnar wannan aure da za’a daura, Allah ya haifar da alheransa ya kade abinki ameen summa ameen.
A kula da barayin waya da barayin takalma da kuma barayin abin hawa, suna sajewa da mutanen kirki wallahi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t