Usman Dembele ya lashe gasar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, wacce aka fi sani da Balon D’Or.

FB IMG 1758576535747

Usman Dembele na kasar France da kungiyar ƙwallon ƙafa ta PSG ya lashe gasar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, wacce aka fi sani da Balon D’Or.

Dembele ya doke abokin burmin sa na kasar Spain da Barcelona, Lamine Yamal.

Dembele ya lashe kofuna hudu a PSG a kakar da ta gabata, sannan ya taka rawa gagaruma a gasar zakarun nahiyar Turai da PSG din ta kashe karo na farko a tarihin ƙungiyar.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *