Wata Sabuwa! An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30.

FB IMG 1710198919187

An Kaddamar Da kwamitin Wucin Gadi Dazai Binciki Yadda Shugaba Buhari Yayi Amfani Da Naira Tiriliyan 30.

Alfijir labarai ta rawaito majilisar wakilai ce ta kafa kwamitin da Zai mayar da hankali kan yadda ake ware kuɗaɗe ga gwamnatocin Jihohi, masana’antun, jiragen sama, bankuna, da karin kudaden da ake kashewa a fannin wutar lantarki da dai sauransu,

Zaman taron ya samu halartar manyan baki kamar haka:

– Ministan Kudi: Wale Edun

  • Gwamnan CBN: Olayemi Cardoso
  • Akanta Janar na Tarayya: Oluwatoyin Madein
  • Auditor-Janar na Tarayya: Shaakaa Chira
  • Darakta-Janar, Ofishin Kula da Bashi (DMO): Patience Oniha

Sauran bayanai na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *