An rufe filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja bayan da wani jirgi ya gamu da fashewar taya lokacin sauka, inda ya kauce daga kan titin zuwa cikin ciyayi.
Daily Trust ta rawaito cewa yanzu haka jirgin ya makale a cikin ciyayi, lamarin da ya sanya dole aka rufe filin jirgin har sai an kammala janye shi daga wajen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj