Rahotanni sun nuna cewa Laftanar Ahmed Yerima ya tsira daga wani yunkurin hallaka shi da yammacin Lahadi, bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi ƙoƙarin kai masa farmaki.
Majiyoyi daga rundunar sojoji sun shaida wa jaridar Vanguard cewa lamarin ya faru ne misalin ƙarfe 6:30 na yammacin yau, lokacin da wasu mutane sanye da baƙaƙen kaya a cikin motocin Hilux guda biyu suka biyo shi akan hanya.
Wannan harin ya faru ne kwanaki kaɗan bayan takaddama ta kaure tsakanin Yerima da Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t