Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Wike

IMG 20260105 WA0641
APC, Labarai

“Ka yi murabus, ka daina tayar mana da zaune-tsaye a Jam’iyyarmu — Jam’iyyar APC ta gargadi Wike

Posted onJanuary 5, 2026January 5, 2026

Daga Aminu Bala Madobi Sakataren jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kakkausar suka ga Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, inda …

FB IMG 1763327298489
Labarai, Yan Bindiga

Wata Sabuwar: Yan Bindiga sun kaiwa Laftanar Ahmed Yerima hari a yammacin lahadi

Posted onNovember 16, 2025November 16, 2025

Rahotanni sun nuna cewa Laftanar Ahmed Yerima ya tsira daga wani yunkurin hallaka shi da yammacin Lahadi, bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi ƙoƙarin …

FB IMG 1763307483498
Labarai, PDP

Jam’iyyar PDP ta kori Wike, Fayose, Anyanwu da karin wasu mutanen

Posted onNovember 16, 2025November 16, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar PDP ta kori tsohon Gwamnan Jihar Ribas kuma Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike; sakataren jam’iyyar, Samuel Anyanwu; da …

FB IMG 1742320893164
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Gwamnan Jihar Rivers Da ‘Yan Majalisar Dokokin Jihar

Posted onMarch 18, 2025March 18, 2025

Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Jihar Rivers, inda ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, da dukkan mambobin Majalisar …

FB IMG 1736943864937
Kotu, Labarai

Inda Ba Kasa: Almajirai da ƴan jari-bola sun maka Ministan Abuja, Wike a kotu

Posted onJanuary 15, 2025January 15, 2025

Almajirai da ƴan jari-bola mazauna babban birnin tarayya Abuja da suka hada har da kananan ƴan kasuwa, da sauransu, sun shigar da kara akan ministan …

Falana
Abuja, Labarai

Lauya Falana ya soki Wike kan rabon gidaje ga alƙalai a Abuja

Posted onNovember 14, 2024November 14, 2024

Femi Falana, lauyan kare hakkin dan’adam, ya soki Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), kan baiwa alkalai gidaje. A watan Satumba, ministan ya kaddamar …

KBC HAUSA
Labarai, PDP

Gwamnonin PDP Sun Caccaki Wike Akan Kalamai Da Yayi Na Haifar Da Rikici

Posted onSeptember 4, 2024September 4, 2024

A jiya ne kungiyar gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP-GF) ta gargadi ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da ya daina furta kalamai masu tayar …

FB IMG 1719064906964
Labarai, Siyasa

Gwamna Fubara Ya Cire Ɗan uwan Wike Daga Mukaminsa A Jihar Ribas

Posted onJune 22, 2024June 22, 2024

Gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara, ya tsige Chidi Awuse a matsayin shugaban majalisar sarakunan jihar Ribas. Alfijir labarai ta ruwaito Awuse, wanda ke da …

Labarai

Gwamna Wike Ya Bayyana Matsayin sa kan takarar Tinubu da Atiku

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Ribas Nyesom Wike, ya bayyana ra’ayin sa game da makomar Jam’iyyar APC da PDP gabanin zaben 2023. Wike Yayin ibadar musamman …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab