Yadda take kasancewa a Kasuwar Dandume, dake Jihar Katsina
MASARA – Farar Masara: ₦28,000 ➝ ₦30,000
– Jar Masara: ₦28,000 ➝ ₦34,000
DAWA – Jar Dawa: ₦31,500 ➝ ₦34,500
– Farar Dawa: ₦32,000 ➝ ₦34,000
GERO / DAURO – ₦42,000 ➝ ₦43,000
WAKE – Waken Hausa: ₦68,000 ➝ ₦80,000
– Farin Wake / Jan Wake: ₦85,000 ➝ ₦95,000
– Waken Suya: ₦72,000 ➝ ₦80,000
SHINKAFA – Tsaba: ₦90,000 ➝ ₦110,000
– Samfarera: ₦30,000 ➝ ₦38,000
BARKONO – Dan Minci: ₦60,000 ➝ ₦100,000
– Zamfara: ₦40,000 ➝ ₦50,000
– Dan Miyere: ₦25,000 ➝ ₦30,000
SAURAN KAYAYYAKI – Kalwa: ₦190,000 ➝ ₦200,000
– Rogo (Kashi): ₦22,000 ➝ ₦23,000
– Alkama: ₦38,000 ➝ ₦76,000
– Busasshen Tumatir: ₦35,000 ➝ ₦40,000
– Busasshen Kubewa: ₦40,000 ➝ ₦45,000
LURA: Farashi na iya canzawa a kowane lokaci, ya danganta da yawan kaya da kuma bukata a kasuwa.
Allah ya hore wa kowa abin saye, ya ƙara ɗaukaka harkar noma a ƙasar mu. Amin.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t