Daga Auwalu Tahamu Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Hukumar Giwa LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya da fatan an yi sallah lafiya Ameen ameen
Ga yadda farashin ya kasance a ranar Lahadi:
• Farar Masara – ₦27,500 zuwa ₦29,000
• Jar Masara – ₦28,000 zuwa ₦29,000
• Masarar Gugguru – ₦55,000 zuwa ₦60,000
• Dawa Kaura – ₦27,500 zuwa ₦29,000
• Farar Dawa – ₦30,000 zuwa ₦35,000
• Jar Dawa (Janjare) – ₦42,000 zuwa ₦45,000
• Alkama – ₦62,000 zuwa ₦66,000
• Farin Wake Dan Misira – ₦78,000 zuwa ₦85,000
• Farin Wake Zafa (Dan Giwa) – ₦78,000 zuwa ₦86,000
• Jan Wake – ₦88,000 zuwa ₦92,000
• Farin Wake Kanana (Alale/Kosai) – ₦108,000 zuwa ₦112,000
• Farin Wake Dan Amarya – ₦88,000 zuwa ₦92,000
• Waken Suya – ₦60,000 zuwa ₦65,000
• Dauro – ₦42,000 zuwa ₦46,000
• Gero – ₦40,000 zuwa ₦46,000
• Shinkafa Samfarera – ₦30,000 zuwa ₦37,000
• Shinkafa Tsaba – ₦90,000 zuwa ₦108,000
• Barkono Dan Miyere – ₦33,000 zuwa ₦42,000
• Barkono Dan Zagade – ₦25,000 zuwa ₦30,000
• Farin Wake Mai Bakin Hanci – ₦78,000 zuwa ₦85,000
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t