Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Giwa Dake Jihar Kaduna Ranar Alhamis Ta Karshen Ramadan

IMG 184414 19326 1773942264071

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Giwa Karamar Guwa LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya

FARASHIN HATSI

Farar Masara 
• ₦26,000 – ₦28,000 

Jar Masara 
• ₦27,000 – ₦29,000 

Masarar Gugguru 
• ₦55,000 – ₦60,000 

Farar Dawa 
• ₦26,000 – ₦31,000 

Jar Dawa 
• ₦41,000 – ₦43,000 

Dawa Kaura 
• ₦26,000 – ₦29,000 

Dauro 
• ₦43,000 – ₦46,000 

Gero 
• ₦43,000 – ₦45,000 

WAKE

Waken Alale da Kosai 
• ₦107,000 – ₦112,000 

Farin Wake Dan Amarya 
• ₦85,000 – ₦90,000 

Farin Wake Mai Bakin Hanci 
• ₦77,000 – ₦82,000 

Farin Wake Dan Misira 
• ₦78,000 – ₦85,000 

Farin Wake Zapa (Dan Giwa) 
• ₦78,000 – ₦85,000 

Jan Wake 
• ₦88,000 – ₦92,000 

Honey Beans 
• ₦95,000 – ₦100,000 

Potiskum Beans 
• ₦73,000 – ₦77,000 

Waken Soya 
• ₦62,000 – ₦65,000 

SHINKAFA

Shinkafa Samfarera 
• ₦30,000 – ₦35,000 

Shinkafa Tsaba 
• ₦95,000 – ₦108,000 

Shinkafar Tuwo 
• ₦95,000 – ₦110,000 

KAYAN MIYA

Barkono Dan Zagade 
• ₦26,000 – ₦30,000 

Barkono Dan Miyere 
• ₦30,000 – ₦40,000 

Busasshen Tumatir 
• ₦40,000 – ₦60,000 

SAURAN KAYAYYAKI

Gyada 
• ₦120,000 – ₦164,000 

Gujjiya 
• ₦95,000 – ₦100,000 

Alkama 
• ₦63,000 – ₦66,000 

Busasshen Rogo 
• ₦25,000 – ₦30,000 

SAKON ƘARSHE

A yau kasuwar Giwa ta karke cikin watan Ramadan 1447. 

Muna roƙon Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya ba mu alkhairi, rahama da arziki, Ya ƙara mana ƙarfin imani da zaman lafiya a Arewacin Najeriya da ƙasa baki ɗaya. Amin.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *