Daga Auwalu Tahamu Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Makarfi dake Jihar Kaduna State Najeriya a yammacin Laraba 29 ga Ramadan
Ranar Rahoto: 18/03/2026
FARASHIN HATSI
Masara
• ₦25,000 – ₦27,000
Masara Ja
• ₦27,000 – ₦32,000
Dawa
• ₦28,000 – ₦31,000
Dawa Fara
• ₦31,000 – ₦34,000
Dauro
• ₦40,000 – ₦43,000
Gero Sabo
• ₦39,000 – ₦41,000
WAKE
Wake Fari Manya
• ₦70,000 – ₦80,000
Wake Fari Ƙanana
• ₦80,000 – ₦85,000
Jan Wake Manyan Kwayoyi
• ₦85,000 – ₦90,000
Jan Wake Ƙananan Kwayoyi
• ₦80,000 – ₦88,000
SAURAN HATSI
Alkama
• ₦60,000 – ₦65,000
Shinkafa 2BC
• ₦30,000 – ₦33,000
Shinkafa Ƴar Yarima
• ₦30,000 – ₦35,000
WAKEN SUYA
Idon Fara
• ₦60,000 – ₦66,000
Zafa Sabo
• ₦61,000 – ₦65,000
Silba
• ₦65,000 – ₦73,000
KAYAN MIYA
Barkono Kimba
• ₦35,000 – ₦45,000
Barkono Ɗan Zagade Sabo
• ₦25,000 – ₦30,000
Barkono Kimba Tsoho
• ₦20,000 – ₦30,000
Ɗaurin Lagos
• ₦50,000 – ₦55,000
Tattasai
• ₦50,000 – ₦60,000 (Jimbo Bag)
• ₦80,000 (Mai L)
Shambo
• ₦50,000 – ₦55,000 (Jimbo Bag)
• ₦75,000 (Mai L)
TUMATIR BUSASSHE
Ƴar Zariya
• ₦45,000 – ₦50,000 (Jimbo Bag)
• ₦75,000 (Mai L)
Ƴar Gamawa
• ₦45,000 – ₦55,000 (Jimbo Bag)
• ₦70,000 (Mai L)
Ƴar Gashuwa
• ₦50,000 – ₦55,000 (Jimbo Bag)
• ₦65,000 (Mai L)
ROGO DA DANKALI
Rogo Babban Buhu
• ₦20,000 – ₦25,000
Dankali
• ₦20,000 – ₦25,000
GYADA
Gyada Sabuwa (Kuli-Kuli)
• ₦150,000 – ₦160,000
Gyada Ta Soyu
• ₦155,000 – ₦165,000
SHINKAFA TSABA
Shinkafa Tsaba ta Tuwo
• ₦98,000 – ₦120,000
Shinkafa ta Dafawa
• ₦95,000 – ₦125,000
KALWA
Babban Buhu
• ₦145,000 – ₦155,000
Ƙaramin Buhu
• ₦115,000 – ₦120,000
ALBASA
Albasa Mai Kwara Sabuwa
• ₦45,000 – ₦55,000
Albasa Yaska
• ₦40,000 – ₦50,000
Albasa Tsohuwa
• ₦65,000 – ₦75,000
SAURAN KAYAYYAKI
Rake
• ₦20,000 – ₦25,000
Suga Mazar Kwaila
• ₦25,000 – ₦45,000
Zobo Fulawa
• ₦30,000
Zobo Gari
• ₦55,000 – ₦60,000
Gurjiya
• ₦78,000 – ₦80,000
Tsamiya Babban Buhu
• ₦30,000 – ₦35,000
Tsamiya Ƙananan Buhuna
• ₦10,000 – ₦20,000
SAKON ƘARSHE
Allah ya sanya albarka a kasuwancinmu, Ya sauƙaƙa rayuwa. Amin.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t