An tabbatar da cewa ba a ga watan Sallah ba a Najeriya, wanda hakan ke nufin za a cika azumi 30 a ƙasar, wadda ke Afirka ta Yamma.
Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da fadar Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III ya fitar, inda ya ce gobe Alhamis zai zama 30 ga watan na Ramadan na shekarar 2026.
Hakan na nufin ranar Juma’a, 20 ga watan Maris ce za ta zama ranar Sallah ƙarama a Najeriya, kamar yadda sanarwar ta nuna.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t