Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Ta Wapa Yau Laraba

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

Dollar zuwa Naira
Siya = 720 / Siyarwa = 734

Pounds zuwa Naira 
Siya = 832 / Siyarwa = 875

Yuro zuwa Naira 
Siye = 743 / Siyarwa = 785

Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 190

CFA Zuwa Naira
Siya = 1020 / Siyarwa = 1065

Yan Zuwa Naira 
Siye = 81 / Siyarwa = 90

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

Alfijr

08028404926 Don Neman Karin Bayani

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *