Daga, Muhammad Sani Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Borno ta raba N987m ga ‘yan kasuwa 7,716 wadanda ibtila’in ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri ranar 10 …
Tag: Ambaliya
BUA ya bada tallafin Naira Biliyan 2 ga wadanda ambaliya ta shafa a MaiduguriRukunin kamfanin BUA, ya bada tallafin Naira Biliyan 2 don agazawa wadanda …
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da aikin gina tituna 14 da gadoji wanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Ekiti da Adamawa da Kebbi …
Wata tankar mai dauke da fetur ta fashe a yankin Maitama da ke Abuja, a daren ranar Litinin, lamarin da ya jikkata mutane da dama …
Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa iƙamatis sunnah ta tarayyar Naijeriya, ta kai ziyarar jaje garin Maiduguri, inda ta ziyararci gidan gwamnatin jahar Borno da fadar …
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana ibtila’in ambaliyar ruwan da aka samu a Maidugurin jihar Borno da cewa wani babban abu …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno domin jajanta wa al’ummar jihar bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da ta samu …
Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar gidan yarin. Alfijir …
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka kwashe kwanaki uku ana yi ba tare da jinkiri ba ya yi tafka ɓarna a ƙauyen Natsinta …
Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane uku ne suka mutu yayin da 7 suka samu raunuka bayan da wani gini ya rufta sakamakon mamakon ruwan …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Kotun koli a yammacin ranar Talata a Abuja, ta yi watsi da wata jita-jita da ake yadawa cewa babban jojin Najeriya, CJN, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Lagos ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da yadda wata Mata Mai …
Alfijr ta rawaito an gudanar da wani Gagarumin taro wanda babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya ya jagoranta a jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf a madadin Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya gabatar da cak …
Alfijr ta rawaito Kwana uku bayan Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa tana shirin kara farashin man fetur, ‘yan kasuwa masu zaman kansu sun kara farashinsu …
Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO ta ce za ta kawar da kura-kurai a dukkan jarrabawarta ta hanyar tura jami’an hukumar tsaron …