Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Tag: Air force portals
Alfijr ta rawaito Jihohin Arewa shida ne ke da ‘yan Najeriya miliyan 42.75 da ke fama da talauci, kamar yadda bayanai suka tabbatar. Jihohin-Kano, Kaduna, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kashe ‘yan bindiga 7 a kauyen Kumbashi da ke karamar hukumar Mariga ta jihar. Kwamishinan ‘yan …
Alfijr ta rawaito a kalla mutane 47 ne suka mutu, 180 suka samu raunuka a hadarurrukan mota 52 daban-daban da suka faru daga watan Mayu …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da cire Birgediya-Janar Muhammad Kakuh Fadah, wanda shine babban Darakta Janar na masu yi wa kasa …
Alfijr ta rawaito hukumomin leken asiri da dama kamar Sashen Tsaro, Hukumar leken asiri ta Kasa, da hukumar leken asiri ta Defence sun ga an …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC a ranar Alhamis sun bayyana cewa an sanya karin wasu gwamnonin da ke ci gaba da sa ido a kan …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Alhamis a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga, da suka kai hari kan al’ummar Maikatako, a karamar hukumar Bokkos ta Jihar Filato, sun kashe mutum tara na …
Alfijr ta rawaito Wata sanarwa da mai magana da yawun So-Safe Corps, Moruf Yusuf ya fitar, ta bayyana wanda ake zargin Ojo Fagbenro mai shekaru …
Alfijr ta rawaito Wata kotun yankin Jos ta tsakiya da ke zamanta a Kasuwan Nama 1 a ranar Alhamis, ta raba auren shekara 8 da …
Alfijr ta rawaito Hukumar Tace Finafinai Da Bidiyo ta Ƙasa (NFVCB) ta haramta bugawa da fassarawa da kuma sayar da finafinan da ake fassaro su …
Alfijr ta rawaito an cire hotunan Ronaldo daga jikin bangon filin wasa na Manchester United, Old Trafford ranar Laraba, bayan wata tattaunawa da dan wasan ya …
Alfijr ta rawaito wani ƙaramin soji ya hallaka wani babban janar na sojojin Najeriya da mota. Lamarin ya faru ne a barikin sojojin Najeriya da …
Alfijr ta rawaito a zaman babbar kotun na yau Laraba, Mai Shari’a Sanusi Ado Ma’aji ya ci gaba da sauraren tuhumar da ake yi wa …
Alfijr ta rawaito wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Jamilu Kabiru ya saya wa al’ummar Karamar Hukumar Bichi dake Jihar Kano motocin ɗaukar gawa guda …
Alfijr ta rawaito a yunkurinta na inganta harkar hadahadar kudaden kasashen wajen da dakile fatauci da hasashe game da kudin, hukumar EFCC ta kama wani, …
Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za ta iya faɗuwa zuwa naira 200 bayan sake fasalin Naira. Bayanan hakan …
no Alfijr ta rawaito sabon mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Daniel Amah da aka kara masa girma a ranar Litinin din da ta gabata tare da …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sanda ta jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar wani mutum a yankin Girei da ke jihar Adamawa. Bayanai sun bayyana …