Yadda Ta Kasance a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Alhamis

Alfijr

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 601 / Siyarwa = 606

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 727 / Siyarwa = 732

3. Yuro zuwa Naira 
Siye = 628 / Siyarwa = 642

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 153 / Siyarwa = 160

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 961

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

08028404926

Don neman Karin bayani