Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 604 / Siyarwa = 608
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 730 / Siyarwa = 745
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 629 / Siyarwa = 641
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 155 / Siyarwa = 165
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 965
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
Don Neman Karin bayani sai A kira
08028404926