Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau

 Yau Alhamis 25/11/2021 

Ga Yadda fara shin Siye da Siyarwa zata kasance a kasuwar shinku. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa Kano

1. Dollar zuwa Naira

 Siya = 562 / Siyarwa = 565

2. Pounds zuwa Naira 

 Siya = 715 / Siyarwa = 720

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

 Siye = 610 / Siyarwa = 630

5. Riyals To Naira 

Siye = 145 / Siyarwa = 148

6. CFA Zuwa Naira 

Siya = 930 / Siyarwa = 940

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa

 Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Daga Kano kasuwar Wapa.

Best seller Channel

Slide Up
x