Yau Alhamis 24/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 569 / Siyarwa = 572
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 752 / Siyarwa = 754
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 627 / Siyarwa = 632
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147/ Siyarwa = 150
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 955 / Siyarwa = 959
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 79
Best Seller Channel
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel