Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Alhamis

 Yau Alhamis 02/12/2021 

 Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel 
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 564 / Siyarwa = 567
2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 746 / Siyarwa = 751
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira 
Siye = 524 / Siyarwa = 626
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 146 / Siyarwa = 149
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 945 / Siyarwa = 949
7. Yan Zuwa Naira 
Siye = 75 / Siyarwa = 78
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel