Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 570 / Siyarwa = 576
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 759 /Siyarwa = 766
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 638
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 155
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 951 / Siyarwa = 960
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 74 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Alfijr
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani
Alfijr