Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 570 / Siyarwa = 575
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 769
3.. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 638
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 145 / Siyarwa = 155
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 951 / Siyarwa = 960
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 74 / Siyarwa = 85
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asabar Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani
Alfijr