Yau Juma a 24/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 567 / Siyarwa = 569
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 75 47 Siyarwa = 751
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 525 / Siyarwa = 630
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 159
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 955
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 72 / Siyarwa = 75
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel