Yau Lahadi 05/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 562 / Siyarwa = 566
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 739 / Siyarwa = 745
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 619 / Siyarwa = 621
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 141 / Siyarwa = 145
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 940 / Siyarwa = 942
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 76 / Siyarwa = 77
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel