Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Laraba

  Yau Laraba 08/12/2021. 

 Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 
Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 563 / Siyarwa = 565

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 745 / Siyarwa = 750

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 523 / Siyarwa = 627

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 145 / Siyarwa = 149

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 943 / Siyarwa = 947

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 75 / Siyarwa = 78

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel
Slide Up
x